iqna

IQNA

yarjejeniyar karni
Tehran (IQNA) Gwamnatin Burtaniya ta bukaci gwamnatin yahudawan Isra’ila da ta dakatar da shirinta na gina sabbin matsugunnan yahudawa a gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3485402    Ranar Watsawa : 2020/11/26

Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani gagarumin gangamia kasar Switzerland domin nuna rashin amincewa da shirin yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3484911    Ranar Watsawa : 2020/06/20

Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas karkashin jagorancin Isma’il Haniyya ta gana da jakadan kasar Iran a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3484592    Ranar Watsawa : 2020/03/06

Tehran - (IQNA) jagororin kungiyoyin gwagwarmayar falastinawa na jihadul Islami da Hamas sun gana a Beirut Lebanon.
Lambar Labari: 3484541    Ranar Watsawa : 2020/02/19

Tehran – IQNA, kungiyar tarayyar turai za ta gudanar da zama dimin tattauna batun shirin Trump kan Falastinu da ake kira yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3484529    Ranar Watsawa : 2020/02/16

Shugabannin Afirka sun yi watsi da abin da ake kira yarjejeniyar karni a amansu na birnin Addis Ababa a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3484507    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Shugaban kwamitin gudanawa na kungiyar tarayyar Afrika ya bayyana cewa, kasantuwar babu falastinawa a cikin yarjejeniyar ba za ta kai labari ba.
Lambar Labari: 3484500    Ranar Watsawa : 2020/02/09

Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484    Ranar Watsawa : 2020/02/04

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa sun cimma matsaya guda tare da takwaransa na Tunisia kan yin watsi da yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3484477    Ranar Watsawa : 2020/02/02

Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya caccaki Donald Trump dangane da shirinsa na yarjejeniyar karni kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484474    Ranar Watsawa : 2020/02/01

Bangaren kasa da kasa, yan majalisar dokokin Birtaniya 133 ne suka bukaci Boris Johnson da ya yi watsi da shirin Trump na yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3484469    Ranar Watsawa : 2020/01/31

Kungiyar kasashen musulmi ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa kan batun abin da ake kira yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3484468    Ranar Watsawa : 2020/01/31

Kungiyoyin falastinaw sun yi watsi da shirin Amurka da da ake kira da yarjejeniyar karni ko mu’amalar karni.
Lambar Labari: 3484453    Ranar Watsawa : 2020/01/27

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Faransa ya byyana cewa basu da wata fata dangane da shirin Amurka na yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3483979    Ranar Watsawa : 2019/08/23

Gamayyar kungiyoyin kwadgo ta kasar Tunisia ta gudanar da wani babban jerin gwanoa birnin Tunis, domin tir da Allawadai da yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3483822    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Sojojin dake rike da mulki da wakilan masu bore a Sudan, sun cimma matsaya ta kafa wata hukuma da zata jagoranci gwamnatin wucin wucin gadi da za’a kafa nan gaba.
Lambar Labari: 3483810    Ranar Watsawa : 2019/07/06

Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmi masu kare hakkokin bil adama ta fara gudanar da zaman taronta na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3483779    Ranar Watsawa : 2019/06/27

Al'ummar Bahren sun yi Allah wadai da taron kin jinin al'ummar Palastinu da ake shirin gudanarwa a Manama fadar milkin kasar Bahrain
Lambar Labari: 3483765    Ranar Watsawa : 2019/06/23

Fadar white house a Amurka ta sanar da cewa, mai yiwuwa a jinkirata shirin nan na yarjejeniyar karni zuwa wani lokaci a nan gaba.
Lambar Labari: 3483747    Ranar Watsawa : 2019/06/17

Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman Palestine ya bayyana zaman Manama a matsayin wani yunkuri na share sunan Palestine.
Lambar Labari: 3483735    Ranar Watsawa : 2019/06/13